iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Cibiyar nazarin taurari ta kasa da kasa ta sanar da cewa, sakamakon yadda a mafi yawan kasashen musulmi ba a iya ganin jinjirin watan Eid al-Fitr a yau Alhamis da ido tsirara ko kuma na’urar hangen nesa daga wani bangare na kasashen Larabawa da na Musulunci, Idi -Fitr zai kasance ranar Asabar mai zuwa.
Lambar Labari: 3488992    Ranar Watsawa : 2023/04/17